[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "Elesha ya tafi da annabawan saran itatuwa." }, { "title": "kan gatarin ya faɗa a cikin ruwa", "body": "kan gatari na nufin ƙarfen mai kaifi. wannan na nuffin ya fita daga ƙotar ya faɗa cikin ruwa. AT: \"kan gatarin ya ifta daga hannun ya faɗa cikin ruwa.\"" }, { "title": "Waiyo!!", "body": "Mutumin ya ce haka ne ya nuna yadda fushi da acin rai. ida akwai wata han ya da zaka sa wannan a ya renku za ka iya amfani dashi." }, { "title": "aro shi aka yi", "body": "za mu iya ce wa. AT: \"na aro ne\" (Duba: figs_activepassive)" } ]