[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)\n" }, { "title": " ka bar mu mu je Yodan", "body": "Wannan na nufin wuri kusa da rafin Yodan. AT: \"bar mu mu je kusa da rafin Yodan\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "bawanka", "body": "A nan wani daga cikin 'ya'yan annabawa na nufin kansa da bawan Elesha domin girmamawa." } ]