[ { "title": "Dukkan bayanai", "body": "Elesha ya yi magana sarkin Isra'ila game da Na'aman" }, { "title": "Me yasa ka keta tufafinka?", "body": "Elesha ya yi amfani da tambayar ya nuna wa sarki ba sai ya yaga tufar sa ba. AT: \"ba wani dalilin bacin rai da yaga kayanka. (Duba: figs_rquestion)\"" }, { "title": "jikinka zai dawo", "body": "za mu iya rubuta shi. AT: \"jikika zai sami lafiya\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "zaka tsabtata", "body": "wannan na nufin ba zai zama kuma mara tsarki ba. Mutumin da Allah ya ga mara tsarki a ruhaniya, abin ƙi ko ƙyama ay maganarsu kama kara tsarki a jiki. Allah ya na kallon mutum maim kuturta kamar mara tsarki. (Duba_ figs_metaphor)" } ]