[ { "title": "ya keta tufafinsa", "body": "yawancin lokaci mutane na keta tufafin su idan suna bakin ciki. AT: \"ya yaga kayansa ya nuna bakin cikins\" (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ni Allah ne da zan iya rayarwa ko in kashe, da wannan mutum zai so in warkar da mutum daga kuturtarsa?", "body": "Sarki ya yi wannan tambayar ne ya jaddada wa sarkin Aram roƙonsa abu ne da sarki ba zai iya ba. AT: \"Sarkin Aram ya yi tunani \"" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]