[ { "title": "Bidkar", "body": "wannan sunan na miji ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ciro shi ka jefar da shi", "body": "\"ciro gawarsa ya jefar\" ko \"ɗauki gawarsa ya jefar\" (UDB)" }, { "title": "tuna da yadda", "body": "\"tunawa\"" }, { "title": " bi babansa Ahab", "body": "wannan na nufin sun ba da karusai bayan karusan Ahab. AT: \"bayan karusan mahaifinsa ahab\" (Duba: figs_exlpicit)" }, { "title": "Yahweh ya ajeye hukuncinsa a kansa", "body": "\"Yahweh ya faɗi wannan hukuncin akan Ahab\"" }, { "title": " jinin Nabot da kuma jinin 'ya'yansa", "body": "A nan \"jini\" na nufin \"kisan kai\" AT: \"kisan Nabot da kisan 'ya'yansa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zan biyaka", "body": "wannan na nufin zai hukunta yadda ya cancan ceshi sabo da muguntar da ya aikata. AT: \"zan baka abinda ya cancan ceka sabo da muguntar da ka aikata\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": " ciro shi ka jefar da shi a filin", "body": "\"ciro gawar Nabot ku jefar dashi a wannan filin, filin Nabot\"" }, { "title": "domin a ciki abinda da ake zai faru", "body": "\"a cika annabcin da muka faɗa\"" }, { "title": "aka gaya mana zai faru ta wurin maganar Yahweh", "body": "za mu iya cewa. ''abinda Yahweh yace zai faru'' (UDB) (Duba: figs_activepassive)" } ]