[ { "title": " Ko babu wani annabin Yahweh ne, da zamu tambayi Yahweh ta wurinsa?", "body": "Yehoshafat ya yi amfani da tambaya anan don nufin akwai annabawa ana da zasu bincika. za a iya rubuta shi AT: \"Na tabbata akwai annabawan Yahweh anan! ku gaya mani inda zan sami wani domin mu tambayi Yahweh.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Shafat", "body": "wannan sunan mazaje ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": " shi ne ya zuba ruwa a hannun Iliya", "body": "Wannan habaici ne cewa shi maitaimakon Iliya n. maganar \"zuba ruwa ahannunsa\" yana yi ne na nuna wata hanya da ya bautawa Iliya. AT: \"si maitaimakon Iliya ne\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]