[ { "title": "ya yi tafiya", "body": "\"Na'man ya tafi\"" }, { "title": "Gehazi", "body": "Ka fassara sunan wannan mutumin kamar yadda kayi a 14:12. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Duba", "body": "Wannan kalmar anyi amfani da ita a ja hankalin wani ga abinda za a ce a gaba. AT: \"duba\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ya kyale Na'aman ɗin nan mutumin Aremiya", "body": "\"ya bar Na'aman mutumin Aremiya haka kawai\"" }, { "title": "ta wurin rashin karɓa", "body": "\"saboda bai karɓa ba\"" }, { "title": "daga hannunsa", "body": "A nan Na'aman an misaltashi da daga hannunsa a jaddada ayyukan bayarwa. AT: \"da ga shi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]