[ { "title": "zan kuma aika da wasiƙa", "body": "Sarkin zai ba wa Na'aman wasiƙar ya kai wa sarkin Isra'ila. AT: \"zan aikeka da wasiƙa\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": " talanti goma na azurfa, da tsabar zinariya dubu shida", "body": "za a iya rubuta shi da kayyayakin gwaji na zamani. AT: \"340 kilgiram na azurfa, 6,000 tsabar zinariya\" (Duba: translate_number da translate_bweight)" }, { "title": "ya ɗauki goma ... kayayyaki", "body": "Waɗannan kyaututtuka ne daga sarkin Aram zuwa sarkin Isra'ila. AT: \"ya ɗauki goma ... kayayyaki, wannan kyauta ne ga sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" } ]