[ { "title": "Hilkiya", "body": " wannan sunna mutum ne ,. duba yadda zaka fassara wannan sunnan a 18:16." }, { "title": "littafin dokoki ", "body": "wadannan dokokin an rubuta su a bisa fata maimakon takada" }, { "title": "sun ba da shi ga hannun ma'aikatan ", "body": "hannu \" anan na wakiltar dukkan ma'aikata AT: \"sun ba da shi ga ma'aikatan\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]