[ { "title": " a shekara na tara", "body": "(Duba: translate_ordinal)" }, { "title": " a wata na goma, a rana ta goma ga watan", "body": " a wata na goma a kalandar Yahudawau. rana ta goma ga ya zo daidai da karshen watan goma sha biyu na kalandar zamani. wannan lokacin sanyi ne da ruwan sama da hazo. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)" }, { "title": "ya zo da dukkan sojojinsa gãba da Yerusalem", "body": "sunanan Yerusalem kwatanci ne na mutane da ke zama a cikin birnin. AT: \" ya zo da dukan sojojinsa yayi yaƙi gãba da mutanen Yerusalem \" ko \" yazo da dukkan sojojinsadomin ya yi nasara a bisa Yerusalem. (Duba: figs_metonymy)" } ]