[ { "title": "ya bi dukkan hanyar da mahaifinsa ya yi tafiya ya kuma ", "body": "yayi tafiya a dukkan hanyar da mahaifinsa yayi. \" hanyar da mutum ya kan yi rayuwa an ambato shi a matsayin tafiya a kan hanya. AT: \"ya yi dukkanrayuwarsa kamar yadda mahaifinsa ya yi \" (Duba : figs_metaphor)" }, { "title": "Ya ƙi Yahweh", "body": "\"ya rabu da Yahweh\" ko \" bai maida hankalinsa ga Yahweh ba\"" }, { "title": "shirya maƙarƙashiya gãba da shi", "body": "sun yi shiri da aiki tare domin su cutar da shi" } ]