[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "Yehoram ya zama sarkin Yahuda." }, { "title": "A shekara ta biyar ta sarautar Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila", "body": "wannan ya lokacin da Yahoram, sarkin Isra'ila na yanzu ya yi mulki. AT: \"a shekara ta biyar da Yoram ɗan Ahab yake sarautar Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara ta biyar", "body": "\"shekara ta 5\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Yahoram ya fara mulki", "body": "Yahoram, ɗan Yehoshafat, ya zama sarkin Isra'ila." }, { "title": "shekara talatin da biyu", "body": "shekara talatin da **-\"shekara 32\" (Duba: translate_numbers)" } ]