[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "Wanan ne abinda ya faru bayan sojojin Aram sun ji kamar rundumar sojoji na zuwa sansanin su." }, { "title": "da yamma", "body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu.\n" }, { "title": "Ganima", "body": "Wannan na nufin kayan da sojojin da suka ci nasara suke kwashewa daga garin sojojin da aka ci nasara a kansu. Anan yana nufin \"zinaruya, azurfa da kaya." } ]