[ { "title": "sai sarki", "body": "Wannan na nufin sarki Aram." }, { "title": "mutumin Allah", "body": "\"Elesha\" ko \"Elesha mutumin Allah\"" }, { "title": "Duba", "body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani." }, { "title": "ya tashi da asuba ya fita waje, sai ga ", "body": "\"ya tashi da asuba ya fita waje, sai ya ga\"" }, { "title": " Baransa ya ce da shi", "body": "Bawan ya koma cikin gidan ya gaya wa Elesha abinda ya gani. AT: \"bawan ya koma ciki kuma ya ce wa Elesha\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "domin waɗanda ke tare da mu sun fi waɗanda ke tare da su.\"\n", "body": "\"zama tare da wani\" na nufin kuyi yaƙi tare da. AT: \"waɗanda suke tare da mu a yaƙin sun fi waɗanda suke tare da su\" (Duba: figs_idiom)" } ]