[ { "title": "ba haka bane", "body": "bayin na ce wa bawanda yake ba sarkin Isra'ila bayani a cikinsu. AT: \"ba kowa a cikinmu\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "shugabana, sarki", "body": "Wannan na nufin sarkin Aram." }, { "title": "maganar da ka faɗa a ɗakin kwananka!", "body": "\"abinda ka faɗa a sirrin ɗakin ka\"" }, { "title": " domin in aika da mutane su kamo shi", "body": "Sarkin ya shirya zai aika da mutane su zo da Elesha su kawo masa shi. Sarkin bai shirin kamo shi da kansa ba. AT: \"zan aika mazaje su kamo shi\" (Duba: figs_metonymy) " }, { "title": "Duba", "body": "wannan kalmar an yi amfani da ita a ja hankalin sarki game da abinda za a faɗa a gaba. AT: \"saurara\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ya na Dotan", "body": "\"Elesha na Dotan\"" } ]