[ { "title": "ya yi tafiya", "body": "\"Na'man ya tafi\"" }, { "title": "Gehazi", "body": "Ka fassara sunan wannan mutumin kamar yadda kayi a 14:12. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Duba", "body": "Wannan kalmar anyi amfani da ita a ja hankalin wani ga abinda za a ce a gaba. AT: \"duba\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ya kyale Na'aman ɗin nan mutumin Aremiya", "body": "\"ya bar Na'aman mutumin Aremiya haka kawai\"" }, { "title": "ta wurin rashin karɓa", "body": "\"saboda bai karɓa ba\"" }, { "title": "daga hannunsa", "body": "A nan Na'aman an misaltashi da daga hannunsa a jaddada ayyukan bayarwa. AT: \"da ga shi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Muddin Yahweh yana raye", "body": "\"muddin Yahweh yana raye.\" A nan Gehazi ya haɗaYahwehya tabbabatar da anbinda da yayi shirin yi. Wannan wata hanya ce ta yin alkawari. AT: \"Muddin Yahweh na raye, na yi maka alkawari\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Ina roƙo ka ba su jaka biyu na zinariya, da kayan alfarma guda biyu.''", "body": "Gehazi yana tambayar Na'aman ya bashi waɗannan abubuwa saboda ya kaiwa annabin. AT: \"ina roƙon ka ka ba ni jaka biyu na zinariya da kayan alfarma guda biyu in kai masu\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "Duba", "body": "Wannan kalmar an yi amfani da ita a ja hankalin mutum game da abinda zai biyo baya. AT: \"saurara\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "awo na zinariya", "body": "za a iya rubuta wannan da ma'auni na zamani. AT: \"kilogiram 34 na zinariya\" (Duba: translate_bweight)" } ]