[ { "title": "In ba", "body": "Kalmomin da aka rasa za a iya ƙarawa. AT: \"in ba za ka ƙarɓi kyautar da na kawo maaka ba\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": " ba sai a ba baranka", "body": "za mu iya cewa. AT: \"bari na\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "alfadari biyu na ƙasa", "body": "Na'aman na tambaya ya ɗauki ƙasa da ga Isra'ila ya sa shi a buhunna akan alfadarai biyu ya kai gida. Ya shirya ya gina bagadi akan shi. AT: \"kasa mai yawa daga Isra'ila zai ɗauka, domin in gina wa Yahweh bagadi.\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Bawanka", "body": "Na'aman ya kira kansa bawan Elesha ya girmama shi." }, { "title": " ba zai miƙa hadaya ta ƙonawa ga wani allah ba sai ga Yahweh", "body": "Za a iya cewa. AT: \"ba zan ƙara mika bayaswa ko hadaya ta ƙonawa ga wani ba sai Yahweh\" ko \"zan miƙa hadaya ta ƙonawa da bayaswa ga wani ba sai Yahweh\" (Duba: figs_doublenegatives)" }, { "title": "lokacin da sarkina", "body": "wannan na nufin sarkinAram, sarkin da Na'aman yake yi wa aiki." }, { "title": "ya lashe hannuna", "body": "\"ya sa kafaɗarsa a hannuna ya dogara.\" wannan na nufin Na'aman ya taimaki sarki lokacin da ya rusuna a ɗakin Rimmon saboda sarkin na ciwon da ya tsufa." }, { "title": "ka tafi cikin salama", "body": "\"ka tafi gida kuma kada ka damu\" ko \"ka tafi ba tsoro\"" } ]