[ { "title": "ya zama ", "body": "\"ya faru\"" }, { "title": "ƙetare", "body": "Wannan na nufin tsallake kogin Yodan. AT: \"tsallake kogin Yodan\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "kafin a ɗauke ni daga gare ka", "body": "Za a iya bayyana shi a aikatau. AT: \"kafin Yahweh ya ɗauke ni daga gareka\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "riɓi biyu na ruhunka ", "body": "A nan ruhun Iliya na nufin iko na ruhaniya. AT: \"ninkin ikonka na ruhaniya\" (Duba: figs_metonymy)" } ]