[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "wannan labarin abinda ya faru da Ahaziya, sarkin Yahuza, bayan Yehu ya kashe Yoram." }, { "title": "Duba wannan", "body": "\"duba abinda ya faru da Yoram\"" }, { "title": "Bet Haggan ... Gur ... Ibilyam ... Megiddo", "body": "wannan sunan wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "kusa da Gur", "body": "kalmar \"kusa\" na nufin suna hawan tudun lokacin da suke tafiya akan hanya zuwa Gur. AT: \"hanyar da take kai su Gur\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "mahaifinsa", "body": "\"kakaninsa\"" } ]