[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "ƙaramin annabin ya ci gaba da faɗawa Yehu, wanda aka shafe shi a matsayin sarkin Isra'ila." }, { "title": " domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh ", "body": "anan annabin' da bawan' ''jini'' na nufin mutuwarsu. AT: \" domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma mutuwar dukkan bayin Yahweh\" ko \" domin hukunta su saboda kashe bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "da jini", "body": "kalmomin da babu \"ramako\" za a iya ƙara shi. AT: \"kuma ɗauki ramakon jinin\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "waɗanda Yezebel ta kashe", "body": "za mu iya cewa. AT: \"waɗanda Yezebel ta sa bayinta suka kashe\" ko \"waɗanda muturwarsu umarnine daga Yezebel\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "ta hannun Yezebel", "body": "wannan na nufin Yezebel ta ba da umarni a kashe mutanen nan. AT: \"faɗi daga Yezebel\" ko \"ta umarnin Yezebel\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Domin dukkan iyalan Ahab za su lalace zan kuma datse dukkan 'ya'ya maza na zuriyar Ahab ko shi ", "body": "A nan a ''a yanke'' na nufin a kashe. AT: \"dukkan iyalin Ahab za su lalace, zan sa dukkan 'ya'ya maza na iyalinsaa kashe su\" ko \"dukkan iyalin gidan Ahab zasu mutu, harda dukkan mazaje\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "Dukkan ɗa na miji", "body": "wannan maganar ana amfani da ita dukkan maza, amma ya bambamta \"yaro\" a jaddada ya haɗa yara. AT: \"dukkan mazaje\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]