[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "wannan bai nuna su 'ya'yan annabawan, amma, su ƙungiyar annabawa ne. duba yadda aka fassara shi a 2:3. AT: \"ƙungiyar annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "a hannunka", "body": "Maganar \"a hannunka\" habaici ne ma'ana domin ya ɗauki yaƙin da hannuka. AT: \"da kai\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ramot Gileyad", "body": "fassarar wannan sunan ɗaya ne da yadda aka fassara shi a 8:28. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehu ɗan Yahoshafat ɗan Nimshi,", "body": "Wannan na nufin Yehoshafat mahaifin Yehune kuma Nimshi mahaifin Yehoshafat. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Abota", "body": "Wannan mutane ne da Yehu yake zama da su." }, { "title": "gudanar da", "body": "\"je tare da shi ka\" ko \"tafi da shi ka\"" }, { "title": "ɗaki na ciki", "body": "\"ɗakin sirri\"" } ]