[ { "title": "Sai mutumin Allah ya ce", "body": "\"sai Elesha, mutumin Allah, ya yi tambaya\"" }, { "title": "Sai ya saro 'yar tsafga, ya jefa ta cikin ruwa, sai ta sa ƙarfen ya ɗago sama.", "body": "Allah ya yi amfani da Elesha ya yi al'ajabi. Kan gatarin ya taso saman ruwan ya na lilo yadda 'ya'yan annabawan za su iya sa hannun su su ɗauka." }, { "title": "ya sa ƙarfen lilo saman ruwa", "body": "\"ya sa ƙarfen na lilo saman ruwa\"" }, { "title": "ƙarfen", "body": "\"kan gatarin.\" kan gatarin anyi shi ne da ƙarfe." } ]