[ { "title": " yana saye da rigar da a ka yi da gasusuwa", "body": "ma'ana 1) wannan maganar ya yi ne akan shi da yake da gasusuwa kamar yasa rigarn fata. AT: \"yana da gasusuwa sosai\" ko 2) \"kayansa anyi su ne daga gashin dabbobi\" (Duba: figs_explicit) " } ]