[ { "title": "Ɗauki ɗaya daga cikin firistocin wurin waɗanda ka kawo su daga wurin", "body": "\"Ɗauki firist wanda ya komo daga Samariya a can\"" }, { "title": "ya kuma bari a koyar da su", "body": "\"bari firist ɗin Samariya ya koyar da mutanen da ke zama a yanzu\"" } ]