[ { "title": "ya ce da masu bautar Ba'al", "body": "Yehu ya ce da matanen da ke cikin haikali bautar Ba'al" }, { "title": "amma sai dai masu bautar Ba'al kaɗăi.", "body": "amma masu bautar Ba'al kaɗăi." }, { "title": "In wani ya bar mutanen nan da na kawo ya kuɓuta ", "body": " Anan \"hannu\" na nufin iko \" a ajiye shi a kusa da haikali in da suke da iko akan kowane yanayi , kuma ya rege a geresu idan wani ya gudu ko babu. AT: idan wani da ke kalkashin iko na ya gudu \" ko \" in wani dake ciki ya ɓace (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zan kashe wanda ya yi sakaci har wani ya gudu a madadin wancan da ya gudu.", "body": "zamu kashe duk wanda yayi sakaci wani ya gudu" } ]