[ { "title": "ya fara yanke sassa daga Isra'ila", "body": "ya fara yanke sassa da ke kalkashin ikon Isra'ila su su zama karami" }, { "title": "iyakokin", "body": "\"sassa na kasa\"" }, { "title": "Hazayel ya ci", "body": "Hazayel anan ya kwatanta kansa da sojojinsa. AT: \" Hazayel da da sojojinsa\" ko Sarki Hazayel da sojojinsa na aramiyawa\" (duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "daga gabashin Yodan", "body": "\"daga kasar da ke gabashin Yodan\"" }, { "title": "Arowa...Bashan", "body": "wadannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" } ]