[ { "title": "muhinmin bayyani", "body": "wannan shine karshen maganar Yahweh da aka fadi ta baki annabi Ishaya zuwa ga sarki Hezekiya ,an yi anfani da shi a layi a dukkan rubuce rubucen.(Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "ko ya harba kibiya a nan ba", "body": "\" kibiya\" misali ne na kayayakin yaki da ke halakarwa . AT:ko ya faɗa a nan ba (Duba; figs_metonymy)" }, { "title": "wannan furcin Yahweh ne", "body": "furncin Yahweh , alkawali ne bisa ga maganar da ya fadi zai yi ,(UDB)" }, { "title": "domin kaina da kuma domin bawana Dauda.\"'", "body": " omin kaina da kuma domin sunana domin alkawali da na yi da bawana Dauda wanda ya bauta mani sosai\" (UDB)" } ]