[ { "title": "Ba za su saurara ba", "body": "\"Saurara\" a nan wani misali ne don kulawa da aiki akan umarnin. AT: \"Ba su yi biyayya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Don haka al'umman sun ji tsoron Yahweh", "body": "WaÉ—annan alumman sun yi tsoron Yahweh ne kawai har zuwa ga sun gamsar da shi kamar yadda suka yi da allolinsu." }, { "title": "har wa yau", "body": "\"kuma sun ci gaba tun daga wannan lokacin.\" Kalmomin \"wannan rana\" tana nufin\nlokacin da marubucin ya rayu." } ]