[ { "title": "A shekara ta hamsin ta Azariya sarkin Yahuda", "body": "Ana iya furta wannan a sarari da cewa wannan shine shekaransa sa na hamsin na mulkinsa.AT: \" A shekara ta 50 na mulkin Azariya sarkin Yahuda\"(Duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh. ", "body": "\"fuskar Yahweh\" na wakiltar hukumcin Yahweh . yadda Yahweh yake duban abubuwa . duba yadda zaka fassara wanan a 3:1 AT: \"abin mugunta bisa ga hukumcin Yahweh ko\" abin da Yahweh yana duba a matsayin mugunta. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Bai juya daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba", "body": "juya daga zunubansa na wakiltar kin aikata wadannan zunuban. AT: \" Fekahiya bai ki ya aikata zunuban Yerobowan ɗan Nebat ko \"ya aikata zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat yayi.(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ya sa Isra'ila ta yi zunubi.", "body": "wannan kalmar Isra'ila anan na nufin mutane da ke zaune a kasar sra'ila. (Duba: figs_metonymy)" } ]