[ { "title": "Muhinmin bayyani", "body": "Elisha ya cigaba da magana da da sarki Yo'ash" }, { "title": "Buɗe tagar da ke wajen gabas", "body": " \"Buɗe tagar da ke wajen gabas\" ko Buɗe tagar da ke wajen gabas\"(UDB)" }, { "title": "sai ya buɗe ta", "body": "tun da wannan ya faru bayan da Yo'ash ya dauki Ɗauki kibaua, ya sa daya daga cikin barorinsa ya buɗe taga AT: \"sai bawan ya bude \" (duba: figs_explicit)" }, { "title": " Afek", "body": " wannan wani birni ne a kasar Isra'ila. (duba: translate_names)" }, { "title": "Amma mutumin Allah ya yi fushi da", "body": " \"Amma Elisha yayi fushi da sarki Yo'ash\"" } ]