[ { "title": "Muhinmin bayyani", "body": "wannan shine abin da ya faru bayan mutuwan Amaziya" }, { "title": "Suka dawo da shi akan dawakai", "body": "Suka dawo da jikinsa akan dawakai" }, { "title": "Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya", "body": "wannan bayani ne na asali .wadansu mutanen Yahuda basu so ya zama sarki . AT: \" mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya .(Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "Azariya ne wanda ya gina Elat ", "body": "Azariya bai yi aiki shi kadai ba . AT:\" Azariya ne wanda ya umurcesu da sake gina Elat ko Azariya ne wanda ya jagoranci aikin gina Elat (: figs_synecdoche)" } ]