[ { "title": "a gadon mutumin Allah", "body": "Wannan ɗakin da ta shirya wa Elesha idan yan wucewa ta Shumem." }, { "title": "mutumin Allah", "body": "\"Elesha, mutumin Allah\"" }, { "title": "domin in yi sauri zuwa wurin mutumin Allah sa'an nan in dawo.''\n", "body": "Matar ta ce wa mai gidanta za ta ta ga Elesha amma bata gaya masa cewa saboda yaron su ya mutu ne ba. za a iya ƙara a fito da shi da kyau UDB. AT: \"don in yi sauri inje wurin mutumin Allah ina dawowa.\" Amma bata gaya wa mai gidanta ce wa yaronsu ya mutu.'' (Duba: figs_explicit)" } ]