[ { "title": " a wata na biyar, a rana ta bakwai ga watan", "body": "wannan wata na biyar, a kalandar Yahudawa.rana ta bakwai ya zo daidai da da karshen watan bakwai a kalandan zamani.(Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)" }, { "title": "shekara ta goma sha tara ", "body": "wannan tsari ne na lissafi. (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": " Nebuzaradan", "body": " wannan sunan mutum ne.(Duba: translate_names)" }, { "title": "Game da garun kewaye da Yerusalem kuwa, dukkan", "body": "wannan shine abin da ya faru da garun da ya kewaye Yerusalem , dukkan" }, { "title": "da ke ƙarƙashin", "body": "\"waɗanda ke bin tsari na\"" } ]