[ { "title": "Kuje ku gani", "body": "za a iya cewa. AT: \"ku je ku gani ko abinda kutaren nan suka faɗa gaskiyane\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Sai suka tafi har zuwa Yodan", "body": "\"suka bi hanyar sojojin Aremiyawa suka bi har hanyar Yodan\"" }, { "title": " hanyar kuma ta cika da suturu birjik da kuma kayayyakin", "body": "Wannan na nufin mutanen sun ga waɗannan abubuwa a barbaje a bakin hanya da suke zuwa. AT: \"akwai kayayyaki da tufafi a barbaje a kan hanya\" (Duba: figs_hyperbole)" } ]