[ { "title": "Muhimin bayani", "body": "cigaba da labarin mulkin sarki Manassa" }, { "title": "A Yerusalem ne sunana zai kasance har abada", "body": " Sunnan misali ne na mutumin. AT: \"A Yerusalem ne sunana zai kasance har abada\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Ya gina bagadi domin dukkan taurarin sammai a filayen ciki biyu da ke gidanYahweh.", "body": "wannan ya nuna cewa ya gina wannan bagadi soboda mutane suka rika mika hadaya da bauta wa taurari. AT: \"Ya gina bagadi domin dukkan taurarin sammai a filayen ciki biyu da ke gidanYahweh. (Duba : figs_explicit)" }, { "title": "Ya sa ɗansa ya wuce ta wuta", "body": "\"ana iya bayyana wannan a sarari , dalilin da yasa ɗansa ya wuche a cikin wuta , kuma da abin da ya faru bayan da yayi hakan. AT: \" Ya ƙona ɗansa a wuta a matsayin hadaya ga alolinsa(Duba: figs_explicit)" }, { "title": " ma'amula", "body": "\"nemi bayyani daga\"" } ]