[ { "title": " Marduk-Baladan... Baladan", "body": " wannan sunayen sarkin Babila da yayansa maza. (Duba: translate_names)" }, { "title": "saurari wasiƙun nan", "body": "1) da kyau a bincika wadannan haruffa ko 2) na ji sakon daga wurin sarkin Babila" }, { "title": " Babu wani abu...da Hezekiya bai nuãna masu ba.", "body": "\"Babu\" da \"kar\" sun kawar da juna don tabatar da raayin da ya tabbata, wannan kari ne da ake amfani da shi don girmamawa. AT: \"Hezekiya ya nuna mashi komai da komai da ke cikin gidansa da kuma masarautarsa. (Duba: figs_doublenegatives da figs_hyperbole)" } ]