[ { "title": "kuka a kansa", "body": "kuka saboda Elisha ya fada rashin lafiya" }, { "title": "Babana, babana", "body": "Elisha bashi ne Baban sarki ba, sarki Yoash yayi amfani da wannan kalman don ya nuna bangirma" }, { "title": "karusan Isra'ila da mahayan dawakanta suna ɗaukan ka!", "body": "wannan ambato ne na hawan Elisha zuwa sama 2:11Yoash yayi amfani da bayayyanin cewa Elisha zai mutu AT: \"karusan Isra'ila da mahayan dawakanta suna ɗaukan ka zuwa sama! (duba: figs_explicit)" }, { "title": " mahayan dawakanta ", "body": " wannan na nufin mazajen da ke hawan dawakai . ana iya fadin wannan a sarari. AT: \" mahawan dawakai\" (duba: figs_explicit)" } ]