[ { "title": "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye", "body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\" a nan matar ta haɗa tabbacinta cewa mddin Yahweh da Elesha suna raye . Wannan hanya ce ta yna rantsuwa da alkawari. AT: \"na rantse\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "amma yaron bai ji ko ya yi magana ba", "body": "Wannan na nufin yaron bai farfaɗo ba. ma'anar wanna bayanin. AT: \"amma yaron bai nuna wata alama ta farfaɗowa ba\" (Duba: figs_explicit" }, { "title": " bai farfaɗo ba", "body": "anan mutuwa ake magana kamar barci. AT: \"har yanzu a mace\" (Duba: figs_euphemism)" } ]