[ { "title": " ba a rubuce ...", "body": "wannan a rubuce yake kamar tambaya domin a lokacin da aka yi wanna rubutun mutane sun rigaya suna da labarin. ana iya rubuta wanna a matsayin bayani. ana iya fassra wannan kamar yadda ya ke a 8:22 AT: gama a rubuce yake...Yahuda \" ko \"zaka iya samun su a ...Yahuda\" (duba: figs_activepassive da figs_rquestion)" }, { "title": "ya yi barci tare da kakaninsa", "body": "ya mutu a ka kuma binne shi tare da kakaninsa.(Duba: figs_euphemism)" } ]