[ { "title": "Hulda", "body": "wannan sunnan mace ne .(Duba: translate_names)" }, { "title": "Shallum... Tikvah ... Harhas", "body": "wadannan sunayen mutane ne (Duba: translate_names)" }, { "title": " mai tsaron É—akin da ake ajiyan sutura", "body": "ma'anar na iya zama 1) mutumin da ke lura da kayayakin da firist ke sakawa a haikali. ko 2) mutumin da ke lura da da kayaykin sarki" }, { "title": "tana zaune a Yerusalem a yankin sabon birnin", "body": "\"yankin sabon birnin\" anan na nufin sabobi gine gine a arewacin Yerusalem . a yankin na biyu.AT: \" tana zaune a Yerusalem a yankin sabon birnin\" ko \"tana zaune a sabuwar Yerusalem\" (Duba: figs_explicit da translate_ordinal)" } ]