[ { "title": "ba an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?", "body": " an yi amfani da wannan tambayar domin a tunar da mai karatu da cewa ayukan Yehoahaz na rubuce a wani littafi. duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1:17 . AT: \"n rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Sa'an nan Yehoash ya yi barci tare da kakaninsa ", "body": " wannan hanya ce mai sasauci na cewa mutum ya mutu. AT: Sa'an nan Yehoash ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": " ya zama sarki a madadin sa.", "body": "ya zama sarki a bayansa" } ]