[ { "title": "Amma Amaziya bai saurara ba", "body": " \"saurara\" anan na nufin biyaya da gargadin . AT: Amma Amaziya bai yi biyaya ba da gargadin Yohoash ba\" (See: figs_metonymy)" }, { "title": "Yehoash sarkin Isra'ila ya kai hari kuma shi da Amaziya sarkin Yahuda sun sadu da juna ido da ido ", "body": "sojojin wadanna sarakunan sun sadu a fillin yaƙi.AT: (Yehoash sarkin Isra'ila ya kai hari kuma shi da Amaziya sarkin Yahuda sun sadu da juna ido da ido \"See: figs_synecdoche)" }, { "title": "Beth Shemesh", "body": "wannan sunan wani gari ne a Yahuda kusa kan iyaka na Isra'ila. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Isra'ila ta kãda Yahuda", "body": "Ana iya bayyana wannan a tsari mafi aiki, AT: \" Isra'ila ta kãda Yahuda\" (Duba: figs_activepassive)" } ]