[ { "title": " ya ji maganar matar", "body": "\"ya ji maganar da matan suka yi,\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ya keta tufafinsa", "body": "sarkin ya keta rigarsa ta waje ya nuna ɓacin ransa. AT: \"ya keta tufafinsa dan baƙin ciki\" (Duba: translate names)" }, { "title": " ya ji maganar wannan mata", "body": "Yana ta tafiya akan katangar birnin lokacin da matan suka kira shi [[:en:bible:notes:2ki:06:24]]. Yanzu ya ci gaba tafiya akai." }, { "title": " saye da tufafin makoki a jikinsa", "body": "Ta wuri sa kayan makoki har ma da kayansa na ciki, sarkin ya nuna cewa yana baƙin ciki da fushi. AT: \"yasa kayan makoki a cikin rigarsa ta waje, na taɓa rigarsa\" ko \"ya na sa kayan makoki a ƙasan igiyarsa domin ransa ya ɓaci\" (Duba: translate_names) " }, { "title": "dama Allah ya yi mini haka, har ma fiye", "body": "Sarkin na cewa dama Allah hukunta shi ko ma ya kashe shiidan Elesha annabi bai mutu akan abinda yake faru wa da samariya. AT: \"Bari Allah ya hukunta ni ya kashe ni\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "har kan Elesha ɗan Shafat ya tsaya a kansa yau.\"", "body": "Wannan na nufin Elesha zai mutum, mutuwa ta wurin yankan kai. AT: \"idan ba'a yanke kan Elesha ɗan Shafat yau ba\" ko \"idan sojoji na basu yanke kan Elesha ɗan shafat yau ba\" (Duba: figs_explicit)" } ]