[ { "title": "Elesha ya amsa", "body": "Elesha ya na amsa tambayar sarkin Isra'ila." }, { "title": "Ko ka kashe bayin da ka kama da bãkanka da kuma takobinka? ", "body": "Elesha ya yi amfani da tambaya ya gaya wa sarki ba zai kashe waɗannan mutanen ba. wannan za a iya cewa sanarwa ne. AT: \"baza ka kashe mutanen da aka kama a matsayin 'yan sarƙa.\" ko \"baza ka kashe mutanen da aka ci yaƙi ba, saboda haka kada ka kashe waɗannan mutanen\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "ka kama da takobinka da bakanka", "body": "wannan na nufin mutanen sarki sun kama mutane kamar sarkin ne da kansa ya kamo su. AT: \"sojojinka sun kamo da bakansu da takobinsu\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": " da takobinka da bakanka", "body": "Waɗannan makaman da ake anfani da su ne a yaƙi. AT: \"a yaƙi da takobinka da bakanka\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ka ba su gurasa da ruwa domin su ci su sha", "body": "A nan \"gurasa\" na nufin abinci. AT: \"ka ba su abinci da ruwa domin su ci su sha,\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "je wurin shugabansu.", "body": "Wannan na nufin sarkin Aram." }, { "title": "sarki ya shirya abinci sosai domin su,", "body": "Sarki yasa bayinsa su su shirya masu abinci. Bai shirya abincin da kansa ba. AT: \"Sai sarkin yasa bayinsa suka shirya masu abinci da yawa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Waɗannan ƙungiyoyin", "body": "\"Waɗannan ƙungiyoyin\"" }, { "title": " ba su daɗe ba sosai a Isra'ila.", "body": "Wannan na nufin ba su sake kai wa Isra'ila hari da wuri ba. AT: \"suka daina kai wa ƙasar Isra'iala hari na ɗan tsawon lokaci\" (Duba: figs_explicit)" } ]