[ { "title": " can game da abin da mutumin Allah ya faɗa masa", "body": "wannan na nufin wurin da Elesha ya gaya wa sarki a 6:8." }, { "title": " Ba sau ɗaya ko sau biyu ba duk lokacin da sarki zai wuce wurin yana cikin tsaro.", "body": "Elesha ya gaya wa sarki da sojojinsa su san ta inda hari zai zo don su zauna a faɗake. AT: \"Elesha ya kwaɓi sarkin Isra'ila a game da wannan sau da dama Isra'ilawa kuma sun tsira\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Ba za ku faɗa mani wane ne daga cikinmu ya ke goyon bayan sarkin Isra'ila ba", "body": "sarki Aram yana tsamani akwai mai gaya wa sarkin Isra'ila abinda suka shirya daga cikin sojojinsa.Ya yi wannan tambayar ne garin ƙoƙarin gano wannan mai bashe su. za a iya sa wannan kamar shawara ne. AT: \"ku gaya min wanene a cikin ku ke goyon bayan sarkin i'sra;ila\" ko \"ku gaya min wanenen a cikinku yake fyayyace asirin mu ga sarkin Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "shi na sarkin Isra'ila ne", "body": "\"goyon bayan wani\" na nufin yi wa wannan mutumin biyayya. Anan, nanufin zasu ba da bayanin dukkan shirrinsu ga sarkin Isra'ila. AT: \"maitaimakon sarkin Isra'ila\" ko \"ya ke yi wa sarkin Isra'ila biyayya\" (Duba: figs_idiom)" } ]