[ { "title": "To sai ta tafi ta je wurin mutumin Allah a Tsaunin Karmel", "body": "\"Ta yi tafiya zuwa Tsaunin Karmel inda Elisha, mutumin Allah yake\"" }, { "title": "Lokacin da mutumin Allah ya hange ta daga nesa", "body": "\"Tun tana can nesa, sai Elisha ya gan ta zuwa\" " }, { "title": "Ba damuwa ", "body": "\"Lafiya dai\" ko \"Ee, komai ya yi kyau\"" } ]