[ { "title": "sai ya zama", "body": "\"Don haka ya faru.\" Ana amfani da wannan kalmar don gabatar da taron na gaba a cikin labarin. (Duba: writing_newevent)" }, { "title": "guguwa", "body": "ƙaƙƙarfar iska da take juyawa kusa da kusa" }, { "title": "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye", "body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\" A nan Elisha ya kwatanta cewa haƙiƙa Yahweh da Iliya na raye lailai ne abinda yake cewa. Wannan wata hanyar ce ta yi alkawarin rantsuwa. AT: \"na rantse maka\" (Duba: figs_simile)" } ]