[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "wannan shine abin da ya faru bayanda sojojin Isra'ila sun yi nasara a bisa Yahuda a beth Shemesh." }, { "title": "Ya zo...Ya ɗauke ", "body": "\"Ya\" anan na nufin Yehoash da sojojinsa AT: \" Yehoash da sojojinsa suka zo... Yehoash da sojojinsa suka ɗauke\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ƙofar Ifraim... Ƙofar Kwana", "body": " wannan sunayen Ƙofafi ne na ganuwan Yerusalem. (Duba: translate_names)" }, { "title": "kamu ɗari hudu", "body": "\"kimanin mita 180 \" (Duba: translate_numbers)" } ]