[ { "title": "Sarki Mesha", "body": "Fassara sunan wannan sarkin kamar yadda kayi a 3:4." }, { "title": "ya ga ya yi rashin nasara", "body": "\"ya ga an ci sojojinsa\"" }, { "title": "masu takkuba ɗari bakwai", "body": "\"masu takkuba 700\" (Duba: translate_names)" }, { "title": "masu takkuba", "body": "sojojin da suke yaƙi da takobi" }, { "title": "karya ta", "body": "\"sami hanya ta wuce wa da ƙarfi\" akwai sojoji da yawa da suke yaƙi a filin dãga da yasa suke jin wahala su yi tafiya a ƙungiya." }, { "title": "miƙa shi a matsayin baiko na ƙonawa", "body": "Sarki Mesha ya ƙona ɗansa da wuta har sai da ya mutu. ya yi haka a matsayin hadaya ta ƙonawa a ga kemosh, allahn ƙarya na Mowab" }, { "title": "", "body": "" } ]