[ { "title": "Yehoiacin sarkin Yahuda ya je ya tari sarkin Babila, shi da mahaifiyarsa da barorinsa da 'ya'yansa da hafsoshinsa.", "body": "maiyuwa zaka iya yin bayyani dala dala dalilin da ya Yehoacin ya je ya hadu da Nebukadnezza AT:\"sai Yehoiacin sarkin Yahuda ya je ya tari sarkin Babila, shi da mahaifiyarsa da barorinsa da 'ya'yansa da hafsoshinsa. Sarkin Babila ya kama shi , shi kuma ya mika kai\" (duba: figs_explicit)" }, { "title": "sarkin Babila ya kama shi a shekara ta goma sha takwas ta mulkinsa", "body": "\"a shekara ta bakwai na sarkin Babila ya kama Yehoiacin\" " } ]